CORONA A Kaduna Tura Ta Kai Bango Dole Mu Ɗauki Mataki - El Rufa'i



"Daga yanzu mun yanke hukunci duk wani Ma'aikaci na jihar kaduna Za'ayi masa Gwajin Cutar Corona Virus, Sannan babu wani mutun da Za'a bari yashiga kowani Ofishin gwamnati, Asibitoci , Makarantu , da duk wasu gurare na gwamnati batare da Sanya takunkumi ba da bada tazara a tsakani.

Sannan Zamu dawo da Kotun tafi da gidanka dansu tabbatar da Sanya takunkumi da bada tazara a tsakanin juna, Idan kuma mutane suka ki, to babu Shakka Zamu kara Kulle jihar, wanda ba kowa zaiso hakan ba, amman Rayukan alumma sune gaba yakuma zama dole mu kare su"

       Inji - Gwamna Malam Nasir Ahmad Elrufai

Comments

Popular Posts